Jump to content

Numfashi

Daga Wiktionary
Wata mata tana numfashi

Numfashi About this soundNumfashi  dai ya kasance wani kalmace da take nufin Breath a turance amma kuma a hausance hakan yana nufin numfashi[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Likita ya gwada jaririn yana numfashi
  • Tsohon na numfashi ƙasa ƙasa

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Breath

Manazarta

[gyarawa]