Jump to content

Nunanne

Daga Wiktionary

Nunanne na nufin cikar girma ko alama da take nuna cewa wannan abun yakai lokacin da za'a fara anfani Dashi ko aci ko Sha ko Kuma asiyar.

Misali[gyarawa]

  • Magoro nunnane ce zaki iya sha.
  • Aliyu yacire nunnanan gwaiba zai siyar.