Jump to content

Odita

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Odita About this soundOdita  Mai binciken kuɗi a ma'aikatu da hukumomi.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Odita ya binciki ƙuɗaɗen ma'aikatar kasafi.
  • Odita ya bankaɗo rashawa a hukumar ilimi.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,10