Jump to content

Qurji

Daga Wiktionary
ƙuraje a jikin mutum

Ƙurji wani kananan kullutun abune dake fitowa a jikin mutum.[1]

Suna jam'i.ƙuraje

Misalai

[gyarawa]
  • Yara na fama da ƙurajen zafi.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,141