Rafkana

Daga Wiktionary

Rafkana About this sound[[:Media:Rafkana.ogg|]]  kalmar tana nufin manta wani abu a tunani. [1]

Misalai[gyarawa]

  • Na rafkana daga zuwa makaranta yau
  • Rafkana ciwo ne

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Forget

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,103