Ragargaza
Appearance
Ragargaza Ragargaza (help·info) kalmar tana nufin ɓata abu ta ganyar sanyashi ya zama mara amfani.[1]
Misalai
[gyarawa]- Mota ta ragargaza hanyar
- An ragargaza ginin makarantar
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Destroy
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,67