Ragaya

Daga Wiktionary

Ragaya Wani wayane da'ake ajjiye abu buwa acikinsa musamman in an yanka rago akansanya naman aciki ko kifi da dai sauransu.[1][2]

Misali[gyarawa]

  • Na rataye kifina akicin kicin a ragaya

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.49. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,47