Jump to content

Ragewa

Daga Wiktionary

Ragewa About this soundRagewa  dai ya kasance wani kalmace da take nufin abun da ƙasa a bisa yawan shi ko kyansa a idan aka kwatanta da baya.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ruwan yana ragewa a cikin tankin
  • Shekaru suna ƙaruwa ƙarfi na ragewa.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Reduction

Manazarta

[gyarawa]