Jump to content

Rahoto

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Asali

[gyarawa]

rahoto shine ɗauko labarin da ya faru ta hanyar naɗarsa ta bidiyo ko odiyo

Suna

[gyarawa]

rahōtō ‎(n., j. rahōtanni)

Fassara

[gyarawa]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 833.
  2. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 165.