Raina

Daga Wiktionary

Raina About this soundRaina  Kalmar tana nufin ma'ana rashin girmama mutane tare da nuna tsana.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Ta raina manyanta matuka
  • Tanada dabiar raina abinda iyaye suka bata

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Disdain

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,71