Jump to content

Raini

Daga Wiktionary

Raini shi ne rashin girmama mutum ko ganin mutuncinsa yakan kawo raini tsakanisa da wanna Wanda baya mutuntawa ko yawan wasa da yaro yakan jawoma babba raini a gurinsa mussaman idan babban bai Kama kansa ba.