Raka
Appearance
Raka Raka (help·info) Kalmar tana nufin ma'ana rakiya zuwa wani al'amura musamman galibi yazama aikin mutun [1]
Misalai
[gyarawa]- Soja ya raka shugaba wajen taron.
- Ta raka abbanta garejin mota
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Escort
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,86