Jump to content

Rake

Daga Wiktionary

Rake About this soundRake  abune da ake sha ana shuka shi, yana da tsawo Kuma rake ya kasu Kashi Kashi akwai farin rake akwai baki ana sarrafashi izuwa sikari.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Manomi ya shuka rake a fadama.
  • Sana'ar Audu ce saida rake.
  • Ana sarrafa rake izuwa sigari.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P180,