Jump to content

Rama

Daga Wiktionary

Bayani

[gyarawa]

Rama Kalma ce mai Harshen Damo

Rama shukace me tsami wance ake amfani da ita wurin abincin gargajiya kamar Fate, Dambu, Miyan taushe dadai sauran su.

Misali

[gyarawa]
  • Gaskiya faten yaji rama.
  • Naci Miyan rama.
  • Na ci kwaɗon rama

Rama Shine rage kiba musamman idan anyi rashin lafiya.[1]

Misali

[gyarawa]

A'isha tayi rama lokacin rashin lafiya da tayi

Manazarta

[gyarawa]