Jump to content

Ramadan

Daga Wiktionary

Ramadan

ita wata ce ta tara a cikin kalandar Musulinci wacce gaba daya musulman duniya suke daukan ta amatasyin watan azumi,ibada,tunanin aikata abubuwan alkairi da sadaka ga al'umma.