Rana-tsaka
Appearance
Rana-tsaka Rana-tsaka (help·info) Tsakiyar wuni idan sa'oin yini sun raba.[1]
Misalai
[gyarawa]- Mun buga tamaula da rana-tsaka
- Taron anyi shi da rana-tsaka
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Midday
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,171