Jump to content

Rance

Daga Wiktionary

Rance yana nufin ka karɓi abun da baka dashi domin yin amfanin kanka da shi kuma da nufin zaka dawo da kwatankwacin sa ko irin shi wannan shi ake nufi da rance.