Jump to content

Rangadi

Daga Wiktionary

Rangadi shine hutu ko yawon shakatawa.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ma'aikatan gwamnati zasuje rangadi wata mai zuwa.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,193