Jump to content

Rangwada

Daga Wiktionary

Rangwada wata iriyar tafiya ce ta fitsara da 'yan mata sukeyi tare da kakkarya jiki da murya don nuna sun girma aure.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Yan mata suna rangwada a hanya.
  • Dan daudu da rangwada.

Manazarta

[gyarawa]