Jump to content

Rani

Daga Wiktionary

Bayani

[gyarawa]

Rani lokaci ne na rashin Ruwa da bushewar tsirrai da kuma sanyi ko zafi a wasu wuraren da kuma kafewar rafuka da rijiyoyi.

Kalmomi masu Alaƙa

[gyarawa]

Damina, Bazara kaka


English: Dry season

Misalai

[gyarawa]
  • Rani yayi babu sauran ran tsiro saidai tushiya