Rariya
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa]RariyaRariya (help·info) wani abu ne mai ƙananan huji da ake anfani da shi wajan tace qullu ko gari wadanda abin ya dangaci gari dashi domin yayi laushi.
- suna
jam'i.Rariya
misali
[gyarawa]- ka tankade mun garin da rariya
manazarta
[gyarawa]- ↑ neil Skinner,1965:kamus na Turanci da hausa.ISBN978978161157.P,113