Rarrafe Wani yanayi ne na tafiya a kan guyawu da tafikan hannaye da yara ke yi kafin su fara tafiya.[1]