Jump to content

Rarrauna

Daga Wiktionary

Rarrauna About this soundRarrauna  dai ya kasance wani kalmace da take nufin mutumin da yake da ƙarancin ƙarfi ko ace mara ƙarfi.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Mairo akwai rarraunan zuciya.
  • Tana taimakawa marayu da rarrauna a cikin al'umma.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Weak

Manazarta

[gyarawa]