Jump to content

Rasa

Daga Wiktionary

Rasa About this soundRasa  Shine yanayi na babu abu gaba ɗaya ko kuma akwai ɗan kaɗan. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ta rasa iyaye sanadiyyar hatsari
  • Tabawa ta rawa dukiyarta baki ɗaya

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,96