Rashawa
Appearance
Rashawa Rashawa (help·info) Yana nufin halayyan rashin gaskiya da zamba musamman qa'inda suke kan madafun iko da bayar da na goro.[1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Ana tuhuman shugaban da rashawa
- Kotu ta yanke wa dan bunbururu hukunci saboda rashawa
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,19