Rashin zuwa

Daga Wiktionary

Rashin zuwa About this soundrashin zuwa  na nufin rashin samun halartar wani taro ko wani muhimmin zama da aka shirya.

MISALI

Aminu Bai samu zuwa Taron da aka yi jiya da daddare na matasa ba.

Da yawan iyayen yaran Basu zo Taron da makaranta da shirya musu ba.

FASSARA

Rashin zuwa(absence).