Jump to content

Rassa

Daga Wiktionary
Rassan bishiya

Rassa About this soundRassa  Abu samfur ɗaya wanda yake da rabebe da yawa. [1][2]

Misalai

[gyarawa]
  • Rassan kamfanonin Dangote
  • Attajirin nada rassan shaguna

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Branches

Manazarta

[gyarawa]
  1. https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=rassa
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,30