Ratsa
Appearance
Ratsa [[:Media:Ratsa.ogg|]] (help·info) Na nufin gutsawa ko shigewa ta cikin wani da ƙarfi. [1]
Misalai
[gyarawa]- Harsashi ya ratsa ƙirginta
- Ya ratsa ta cikin sahara da mota
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Penetrate
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,200