Rawa

Daga Wiktionary
Yadda wasu keyin rawa

Rawa Template:errorTemplate:Category handler Wani irin juyine da karkarya jiki da mutane keyi yayin jin sauti ko waka.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Yara suna yin rawa yayin sauraron wakar Naziru
  • Yan wasan hausa sun iya rawa

Karin Magana[gyarawa]

  • Ya bata rawa shi da tsalle

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,40