Razana
Appearance
Razana razana.wav (help·info) wani yanayi ne da mutum yake shiga a yayin da wani abu ya firgita shi, musamman firgici na ba zata.[1]
Misalai
[gyarawa]- Yarinyar ta razana ni lokacin data shigo tana kuka.
- ƙarar harbe harben bindigan ya razanar dani.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Frighten