Riƙa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]Rika shine abun ya kai kololuwar girman Sosa
Misali
[gyarawa]- Wannan masarar ta rika sosai
Rika abinda da ake nufi da wannan dinga yin abu ko maimaitawa Sau babu adadi
Misali
[gyarawa]- Hassan yana rika yiman abun da banaso
Rika abinda da ake nufi da wannan Kalmar shine rike wani abu da hannu ko kuma kama abu
Misali
[gyarawa]- Tantabaran ya rika.
- Kullum ya riƙa duka na kenan?
- Riƙa dan Allah duk nagaji.