Jump to content

Riɗi

Daga Wiktionary
Ridi a akan cake

Ridi About this soundRidi  Wasu kananun tsirrai ne da ake yin kantu dasu.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ana haɗa riɗi da sukari
  • Audu yana safaran riɗi zuwa gabashin Najeriya

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Sesame

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,158