Jump to content

Ribi

Daga Wiktionary

Riɓi About this soundRiɓi01  ɗunbi mai tarin yawa fiye da abu ɗaya daɗi akan daɗi, ko ace ninkin abu. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ki kawo takalma riɓi goma
  • riɓi ɗari ne yawan kifin

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Multiple

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,177