Jump to content

Rigar aiki

Daga Wiktionary

Rigar aiki wata rigace da yawancin kuku wato masu yin girke-girke da masu saida kayan awo irinsu garin tuwo da sauran su suke anfani da ita saboda kar kayansu sulalace suna daura tane akan kayan da suka sa ajikinsu.