Jump to content

Rijiya

Daga Wiktionary
Rijiya zagaye da duwatsu
Cikin Rijiyar Kusugu.
Rijiyar Kusugu mai ɗimbin Tarihi dake a Daura Jihar Katsina.

Hausa

[gyarawa]

Rijiya About this soundRijiya  Wata irin rami ne da ake ginawa dan samun ruwa.[1]

Suna jam'i.Rijiyoyi

Misalai

[gyarawa]
  • Za ai yasar rijiyar masallaci saboda ba ruwa sosai

Karin Magana

[gyarawa]
  • Rijiya gaba dubu kowa yabaki yaba Allah
  • Bakin rijiya ba wajen wasan makaho bane
  • Da ruwan ciki ake jan na rijiya

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P, 204