Jump to content

Rikicewa

Daga Wiktionary

Rikicewa About this soundRikicewa  yana nufin Rudewa,Dimaucewa kokuma fita a hayyaci[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Rikicewa ne tasa direban ya buge yaron da mota.

Manazarta

[gyarawa]