Jump to content

Rikida

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Rikiɗa na nufin canza launi.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Hawainiya na iya rikiɗa zuwa ko wane launi

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,194