Rima

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Rima Wato yanayi da idan sanyi ya shafi wani ya jike har zuwa ma lalacewa. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Bangon yayi Rima
  • Katako ya lalace saboda Rima

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,107
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,171