Rini

Daga Wiktionary
Abun yin rini na gargajiya

Rini About this soundRini  Shine canza ma abu kala daga wani kala zuwa wani.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Lado ya rina farar shaddan shi zuwa Shudi

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,53