Jump to content

Roba

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Roba Wani abune wanda mutane ke amfani dashi wajen aikace aikace, roba yakasu kashi da dama.

Misalai

[gyarawa]
  • Zan debo ruwa a bokitin roba
  • Nasha ruwa da kofin roba
suna jam'i. Robobi

Fassara turanci: blastic