Jump to content

Rowa

Daga Wiktionary

Rowa About this soundRowa  hali ne wanda dan adam da aljanu suka keban ta da ita na kyashin bayar da wani abu da suka mallaka domin amfanin wani ko wasu.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Malam yayi wa'azi akan mutane su daina rowa

Manazarta

[gyarawa]