Jump to content

Rude

Daga Wiktionary

Rude Samfuri:errorSamfuri:Category handler na nufin rudewa,wani abu ya samu mutum ya rude ya fita hankalinshi.

Rude shine wani nau'in sunan da ake kiran talge a da.

[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado yayi asara hakan ya sashi ya rude
  • Audu yayi rashi hakan yasa ya rude

Manazarta

[gyarawa]