Jump to content

Rudewa

Daga Wiktionary

Rudewa About this soundRudewa  na nufin kidimewa,wani abu ya samu mutum ya rude ya fita hankalinshi.[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado yayi asara hakan ya sashi rudewa
  • Audu yayi rashi hakan yasashi rudewa

Manazarta

[gyarawa]