Jump to content

Ruku'u

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

ruku'u ɗaya ne daga cikin rukunnan salla kuma wajibi ne, shine mutum ya duƙa tare da ɗora hannunsa akan guyagunsa guda biyu.

Misali[gyarawa]

  • Nayi Ruku'u
  • Limamin yayi saurin ɗagowa daga Ruku'u.