Jump to content

Rukuni:Kayan makaranta

Daga Wiktionary

Kayan makaranta ya kunshe kayayyakin karatu na yau da kullum. Kayan maraka kayan da dalibai ke anfani da shi wurin tafiya da karatu na yau da kullum.

Kayayyakin karatu

[gyarawa]

Akwai sutura ta yau da kullum wato uniform. Takardan karatu. Alƙalami wato(biri). Jakka. Takalmin(shoe a harshen Nasara). Tauwada(Ink).

Shafuna na cikin rukunin "Kayan makaranta"

Wannan rukuni ya ƙumshi wannan shafi kawai.