Rumfa
Appearance
Rumfa Rumfa (help·info) Wani Wajene da ake ajiye kayayyaki na siya da siyarwa. [1]
- Suna jam'i. Rumfuna
Misalai
[gyarawa]- Na siya takalmi a rumfan Audu.
- Rumfa ta ƙone a kasuwar yan kara.
Karin Magana
[gyarawa]- Rumfa sha shirgi
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,18