Jump to content

Ruwa

Daga Wiktionary

Ruwa ruwa abune mai amfani ga rayuwa, Kamar shan ruwa, Da kuma wanka dashi. Da daisauransu.

Misalai[gyarawa]

  • Anyi ruwa yau
  • Zansha ruwa
  • Ɗebo min ruwa a ƙwano
  • Ruwa da abinci akwai dadi

Karin Magana[gyarawa]

  • Ruwa abokin aiki
  • Ruwa ba sa'ar kwando bane
  • Ruwa baya tsami banza

A wasu harsunan[gyarawa]

English: Water