Sadaka
Appearance
Sadaka Sadaka (help·info) Abunda ake baowa mai buƙata a matsayin kyauta kamar kuɗi,tufafi ko abinci. [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Yi sadaka da kuɗi
- Attajiri ya bada sadakan mota ga asibiti
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,8
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,6