Sahara

Daga Wiktionary
Raƙuma a cikin sahara

Sahara About this soundSahara  Waje ne dake da tarin kasa da kuma zafin rana..[1]

Misalai[gyarawa]

  • Raƙumin gidan mu ya tafi kiwo cikin sahara

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,43