Jump to content

Saje

Daga Wiktionary

Saje wani kwantaccen gashine dayake fito a fuskar mutane Wanda yake Kara musu kyau musamman ga Maza.

MISALI

Yaron yanada saje.

FASSARA

Saje ana kiranshi (whisker) a turanci.